BIKIN YAYE DALIBAI NA JAMI'AR TARAYYA DAKE DUTSE. Jagoran talakawa Dr. Sule Lamido CON, ya kasance bako na musamman a BIKIN yaye dalibai na Jami'ar gwamnatin tarayya dake Dutse wadda aka gudanar da safiyar yau a harabar makarantar. Gwamnan Jihar Jigawa H.E. Umar Namadi, Mataimakinsa H.E. Aminu Usman, Kakakin majalisar Jiha Rt. Hon. Haruna Aliyu, Santa Babangida Hussaini, Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Dr. Aminu Ado Bayero CFR, Mai martaba Sarkin Dutse Alhaji Hamim Nuhu Sunusi, Mai martaba Sarkin Gaya sun kasance a wajen taron. An gudanar da jawabai da mukaloli akan taron tun daga yammacin jiya har zuwa ranar yau, taron ya kayatar tare da daukar hankali musamman yadda al'umma daga kowanne sashe na kasar nan suka halarta. Allah ya kara daukaka wannan makaranta yasa albarka a abinda ake karanta a cikinta. Mansur Ahmed New media aide to Dr. Sule Lamido CON 24/2/2024. kalli cikekken wani bayani da ...