Idan Sheikh Pantami Ya La’anci Wata Jam’iyya A Baya To Kuskure Ne - In Ji Shi. Gane kuskure ko karban gyara ba ya illata mai shi sai dai ma ya kara masa daraja da daukaka, ku magoya bayan sa dake daukan zafi a banza da karban kuskuren kuke yi ma da hajar taku tafi sayuwa. Allah ya kyauta ya ganar da mu.๐๐๐
Idan Sheikh Pantami Ya La’anci Wata Jam’iyya A Baya To Kuskure Ne - In Ji Shi.
Gane kuskure ko karban gyara ba ya illata mai shi sai dai ma ya kara masa daraja da daukaka, ku magoya bayan sa dake daukan zafi a banza da karban kuskuren kuke yi ma da hajar taku tafi sayuwa.
Allah ya kyauta ya ganar da mu.๐๐๐
Comments
Post a Comment