Innalillahi Wata mummunar gobara ta kama kasuwa a jihar Kano, ta ci shaguna sama da 21. Hakazalika, wasu kauyuka 3 sun kone kurmus a jihar Jigawa bayan tashin gobara. Gobara ta fara zama ruwan dare a Najeriya, ana yawan asarar dukiya ta hakan. Karin bayani πππ
Innalillahi WA ,inna ILAIHIN Raji UN : kalli yadda Wata mummunar gobara ta kama kasuwa a jihar Kano, ta ci shaguna sama da 13
Hakazalika, wasu kauyuka 3 sun kone kurmus a jihar Jigawa bayan tashin gobara.
Gobara ta fara zama ruwan dare a Najeriya, ana yawan asarar dukiya ta hakan.
Karin bayani πππ
Comments
Post a Comment