Duk da nayi Aure Bazan iya daina Film ba, Domin itace Sana’a ta ~ Cewar Jaruma Rahama MK "Daman in dai da Fahimtar Juna Ai Shikenan Aure Zaiyi Karko"! Wanne Fata Zakuyi Mata 🤲 ⁉️
Duk da nayi Aure Bazan iya daina Film ba, Domin itace Sana’a ta ~ Cewar Jaruma Rahama MK
"Daman in dai da Fahimtar Juna Ai Shikenan Aure Zaiyi Karko"!
Wanne Fata Zakuyi Mata
domin kuwa inhar da fahimtar junta , aure zaiyi karko sosai
kukalli cikekken bidiyon nan
ku kalli bidiyon nan
Masha , allahu komai yayi farko zaiyi karshe domin kuwa duk Nisan jifa kasa Zai dawo👇👇👇
Comments
Post a Comment